PFA: Dan wasan Man City, Kevin de Bruyne ya lashe kyautar a karo na biyu

Kevin De Bruyne ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na bana